TAFSIRI A WATAN RAMADAN
Gabatarwa.
Da sunan Allah Mai yawan rahama Mai yawan jinkai, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabin tsira Annabi Muhammad, da Iyalanshi da Sahabbanshi baki daya. Bayan haka, ganin yadda muke tunkarar wata mai alfarma maikuma dinbin daraja,wanda tundaga rajab Ma'aikin Allah yake sokon Allah daya kaishi wannan wata.ganin yadda malamai Allah yasaka masu da alheri suke rayar da kwanakin wannan wata da ayyuka na alheri masu dinbin yawa, kamar jagorantar sallar ashan(tarawihi) da kuma tahajjud a goman karshe da kuma Tafsirin Alkur'ani mai girma, da kuma yadda wannan ayyuka suke, naga ya dace ace mudanyi tsokaci akan wannan babbar ibada da Malamai sukeyi na Tafsirin alkur'ani maigirma. Dalili: Shidai Tafsirin Alkur'ani maigirma yana da falal matukar, domin hance ta isar da sakon Allah zuwa ga bayinshi kai-tsaye, imam akwai shamaki to saidai ace ta hanyar fassara wato maimakon mutun ya fahimci sakon da harshen larabci sai a fassara mishi sakon zuwa harshen hausa, ko wani gaske harshen daban. Anan zamu fahimci babban aikin malamai shine su yiwa mutane bayanin me maganar Allah ta kunsa, anan wurin Tafsiri ba zaizama wurin isar da sakon wani ba, domin al'umma sun amunce maka ta yadda sun gamsu da cewar sakon Allah zaka isar musu aduk lokacin da mutun yai anfani da wannan dammar yakar-katar da akalar mutane zuwa sakon kanshi ko na wanin shi to lalle ya zalinci kanshi da kanshi kuma ya zalinci al'umma, domin acikin masu sauraron Tafsirinka ba kowa ked a idon da zai hangi wannan sakon Allah ne bari ya dauka, wannan kuma sakon kankane bari ya barmaka.